Posts

Showing posts from 2018

K

{{{ muhammadu rasulillahi s a w }}} √soyayya soyayya ce √ fana'i fana'i ce √ zance zance ce √ rabo rabo ce √ hange hange ce √ natsuwa natsuwa ce ALHAMDULLAHI ALLAH √ wani Dan kwallo yake komawa so √ wani Dan siyasa yake nunawa so √ wani budurwa yake nunawa so √ wani dabbansa yake nunawa so √ wani abin Duniya yake nunawa so √ wani ya fifita mahaifarsa akan so √ hakan take kowa NASA ra'ayinsa kan so √ wallahi tunda GA Annabi komai ban so √ Tunda GA Annabi komai ban neiman Muhammadu rasulillahi s a w √ fana'i na a sonsa √ tunani na akansa Tsarina Akansa √ samuna akansa √ mararina akansa √ yalwata akansa √ guzuri na Akansa muhammadu rasulillahi s a w Mai walkiya Mai shiriya bai wariya Bai kyaluwa Bai mantuwa Dan larabawa Jinin hashimawa muhammadu rasulillahi s a w

Kalaman soyayya

❤ ZUWA ❤ GA ❤ MASOYA ❤ ❤❤ ARMASHIN SOYAYYA ❤❤ ❤❤ Soyayya tana da wadansu 'yan tanade tanade da akeyimata domin kara samun armashi da tasiri a zukatan Masoya ❤❤ ❤❤ Mafi akasarin masoya suna dauka cewa da zarar kun amincewa juna, to shikenan ba sauran soyayya, alhalin kuwa abin ba haka yakeba domin da zarar kun amincewa junanku to alokacin ma aiki yake mai girma domin ita soyayya tamkar wata sabuwar shuka ce dole sai ana bata ruwa ana zuba mata taki da kuma gyara sannan tayi armashi har takai ga ta inganta, matakan kuwa sunhada da ❤❤ 🌺🌺 1 Fadin gaskiya a dukkannin kalamanka duk da cewa wadansu 'yan matan sunfi son samari 'yan karya amma dai fadin gaskiya a cikin sha'a nin soyayya yakan kara sawa  ita yarinyar ta ringa gasgata duk abin da ka fada mata sannan kuma ta ringa yimaka biyayya a cikin soyayyarku Lima bazata ringa shakka ko zarginka ba 🌺...
[7/31, 11:42 PM] ‪+234 703 251 5440‬: MusKhan Hotoro.: MUKOYA DON GOBE 👨🏻‍🏫 YADDA AKE GAISUWA DA YAREN INDIA 🇮🇳 Fassarar A cikin Yaren Hausa 👨🏻‍🏫 1 Namaste == Ina kwana 2 Kaise ho tum== Yaya kake ? 3 Acheheho == Lafiya 4 Kaise/ Keiseho tumhara kaam == Yaya aikin ka 5 Acheheho==Lafiya 6 Kaise /Keise Hotumhara Bacheho==Yaya 'ya 'yanka 7 Bahoot Acheheho== Lafiya kalau 8 Kya naam hai Tumhara == Yaya Suna ka 9 Mera Naam idris india Hai he == Sunana idris india. Wannan sune kadan daga cikin Abunda xamu karantar a yau Sai kuma Gobe In AÅ‚lah ya kaimu. [7/31, 11:43 PM] ‪+234 703 251 5440‬: MusKhan Hotoro.: Agar koi apki aankhon se pyar karta hai to ro mat karna  👇👇  idan wani yanason idanuwanki kada kiyi kuka dasu...😭😭😭 agar koi apki chehra se pyar karta hai to udas mar karna👇👇      ...

Maza da mata

KALAMAN SOYAYYA. (Domin Samari Da ‘Yammata Da Ma’aurata) NA SAMARI DA ‘YANMATA💘💘💘💘💘💘. Allah yaba ma,aruf ladan rubutawa 💞💞💞💞 Na Maza: KIN ZARCE SAURAN MATA. Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa…..ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina son ki. SINADARIN RAYUWA TA. SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Ki Huta Lafiya. ZAN SO KI JI. Da akwai wasu tarin tsintsaye da suke wuni suna tattauna batutuwa a kan irin matsayin da na baki a cikin zuciya ta. Zan so ki ji irin abun da suke cewa, domin kuwa a lo...

Soyayya

®Assalamu alaikum  barkan KI ka da  war haka yan uwa 🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻 🔴(Muhammad baba Gn Fkd ☺✍🏻)🔴     ~🖤masoyiyata🖤~ 💗DADADAN KALAMANKI KAN KARA NISHA DANTAR DA ZUCIYATA AKODA YAUSHE WE ARE TOGETHER MY LOVELY 💗KALMA MAFI NAUYI A DUNIYA ITACE SOOOOOO 💗KALAMA MAFI DARAJA A DUNIYA ITACE SOOOOOOO 💗KALMA MAFI RIKITARWA A DUNIYA ITACE SOOOOOO 💗KALMA MAFI DADI A DUNIYA ITACE SOOOOO 💗INA FATAN ZUCIYAR MASOYA ZATA ZAMA WURI MAFI DACEWA  A DANGANE DA SOYAYYA TA KA KI BY MUHAMMAD BABA GN FKD😘

Sa

*FASSARAR WAKAR KAL HO NA HO* *Sunan Waka: Kal Ho Naa Ho* *Sunan Fim: Kal Ho Naa Ho* *Shekarar Fita: 2003* *Hada Sauti: Shankar-Ehsaan-Loy* *Rubuta Waka: Javed Akhtar* *Kamfani: Sony BMG* *Mawaki: Sonu Nigam* *MAI FASSARA👉MUSKHAN BHAI HOTORO* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi *A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa* * Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi *Arayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana* * Har pal yahan jee bhar jiyo *Yi Rayuwa chakwakiya  Anan* * Jo hai samaa, Kal ho naa ho *domin  In Mune Yau, Gobe ba mu bane* * Har ghadi badal rahi hai roop zindagi *A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa* * Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi *A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana* * Har pal yahan jee bhar jiyo *Yi Rayuwa Cikakkiya Anan* * Jo hai samaa, Kal ho naa ho *Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane* * Chaahe jo tumhe poore dil se *Wanda duk Ke Sonka/Ki Da Zuciya Daya* * Milta hai woh mushkil se *Ka...

Maza da mata

_*🌹  ♡KALAMAN SOYAYYA♡   🌹*_                                          _*💜ABINCIN ZUCIYA💜*_        _*↓DARASINMU NA YAU SHINE↓*_ _*🎶LAFUZAN SO A🎶*_ _*🌃✨RANAKUN BIKIN SALLA.✨🌃*_ _*🧡SARAUNIYAR BIRNIN MASOYA.❤*_ _🌹A duk lokacin da na zauna ina yin nazari a dangane dasu soyayyar mu, sai na hasaso cewa dama a ce fikafikai za  bayyana a jikina da na nausa da ke izuwa kayatacciyar fadar dake canyan babban birnin masoya na sabuwar duniyar mu domin sada ki da kujerar alfarma ta mukamin sarauniyar ‘ matan duniya da na dade da baki. Shin Rukayya kin kuwa lura da cewa ina neman na zamaiya zautacce a cikin soyayyar ki? Na nit...

Maza da mata

Aslm yaku ma abota soyayya ★💖 Tirsasawa zuciyar ka son wanda ya nuna yana son ka a zahiri babbane ko yaro,👌 talakane ko mai kudi, mace ko namiji, 💖kyakkyawa ko akasin haka.👌🏻 ★💖Bada kulawar ka ga wanda ya nuna maka kulawa.💖👌🏻 ★💖 kasance mai damuwa da damuwar wanda ya damu da kai.💖👌🏻 ★💖Amsa kiran wanda yake amsa kiran ka cikin gaggawa.💖👌🏻 💖★ ka yawaita yin fushi da wanda yake gudun ya bata ranka.💖👌🏻 ★💖 Rayuwa babu masoyi lami ce tamkar miya babu gishiri take zamtowa.💖👌🏻 ★💖Kasance mai faranta zuciyar wanda yake kokarin faranta taka zuciyar koda kuwa kai zaka shiga cikin damuwa ne.💖👌🏻 ★💖 Kasance mai kare mutuncin masoyin ka a...

Rana kunsallah

```Ana gane kyawun shuka ne idan har an gama ta da taki.❣ Tayaya za a gane sama idan har babu ‘kasa?💛 Kamar haka ne, farin-cikina zai yi wuyar bayyanuwa matu’kar ba ma tare da juna.💕 Na kan shiga damuwa a dukkan lokacin da na duba gefena ban gan ki ba. 💞 Yau rana ce ta farin-ciki gare ni da kuma ke da sauran danginmu, 💖 a dangane da haka ba zan yi sanya ba wajen ‘💜 kara tinatar da ke cewa Ina Son Ki. 😀❤ Barka da Sallah By``` *Muhammad baba gn Fkd*✍🏻

Banda wannan

_*ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA MAZA DA MATA*_ 🔊🔊🔊🔊🔊DAN ALLAH DUK WANDA ZAISHIGA CIKIN WANNAN GROUP TO YAFARA KARANTA DOKOKIMU 🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼 *WANNAN GROUP MUMBUDE SHINE DAN MASOYA KAWAI* *GA DOKOKIN GROUP KAMAR HAKA*🔊🔊🔊🔊 ```BAMASON ABINDA ALLAH YAHAMA ❌❌❌❌❌❌ Remove BAMASON A TUROMANA GROUP KO MAKAMANCIN HAKA ❌❌❌❌❌ Remove BAMASON ZAGE KO BANBANCIN ADDINI KO NA KABILA ❌❌❌❌❌❌ Remove BAMASON AMANA  SHIRU A GROUP ❌❌❌❌❌ Remove BAMASON VOICE RECORD ❌❌❌🙏🏼❌ Remove BAMASON BIBIYAN MUTANE TA PRIVATE❌❌❌❌❌❌ Remove DUK WANDA YAMANA MAKAMAN CIN HAKA TO ZAMU CIRESA DAGA CIKIN WANNAN GROUP DIN NAMU ...

Shawara

SUNNAYE yara mata da ma'anar su 💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓 Mmmmmm 💖1.Eeman (imani) 💖2. Ameerah (gimbiya) 💖3. Ihsan (kyautatawa) 💖4. Intisar (me nasara) 💖5.Husnah (kyakkyawa) 💖6.Mufida (me amfani) 💖7. Amatullah (baiwar Allah) 💖8. Ahlam (me kyawawan mafarkai) 💖9. Saddiqa (me gaskia) 💖10. Sayyada (shugaba) 💖11. Khairat (me alkhairy) 💖12. Afaf (kammamiya) 💖13.Basmah (murmushi) 💖14.Nasreen (wata flower me kamshi agidan aljannah) 💖 15. Salima (me aminci) 💖 16. Rauda (cikin masjid nabawi) 💖 17. Samha (me kyau) 💖 18. Siyama (me azumi) 💖 19. Sawwama (me yawan azumi) 💖 20. Kawwama (me sallar dare) 💖 21.Nuri...

Zuwa mata

Soyayya💞💞 Fadakarwa👏🏻 Nishadan tarwa📚 avota👫👭👬ko zumunci🤝🏻 💞💞💞💞💞💞💞💞✍🏻🤝🏻 lokaci daya daga wannan duniyar zuwa duniyar masoya 💞Allah ya halicceni tareda soyayya azuciyana shiyasa rayuwa za tayi tsanani agareni matukarbabu soyayya a tare dani ban damu da kudi ba tunda dama ban saba da suba, kwanciyar hankalina dajin dadina ba zasu wuce soyayya ba shiyasa nake shan matukar wahala A kanta kamar yadda mai neman kudiyake neman su koma a bin yafi haka ta kaicina yaudara ta biyo bayan aminci da yarda acikin soyayya hakan nabakanta zuciyar masoya yaudara tana rusa zuciyar masoya. yaudara tanasa dafi a zuciyar masoya, Yaudara mummunar annobace a kasai taccen birnin masoya tamkar Ebolace a laberia ina jidake ma...

Mata

Waseeqar Soyayya 01 NEMAN AMINCEWAR SOYAYYAR KA ! Assalamu Alaikum Warahmatullah" bayan shinfidaddiyar sallama wacce addini na ya tanadar, ya harkokin yau da kullum ? Ya lafiyar ka ? Bayan haka, kada kayi mamakin ganin wannan waseeqa tawa ko kuma shedan ya yaudare ka cewa kada ka amince dani domin nayi tallar kaina a gare ka" sam kada ka yarda da hakan, yazo a hadisan manzon Allah (s.a.w) cewa a zamanin sa mataye suna zuwa ga maxaje suna neman amincewar su domin suyi Aure. Don haka neman SOYAYYAR namiji a wajen mace ba rashin aji bane ko zubar da qima, wannan shine cikakken aji da kyautatawa domin munyi koyi da bayin Allah na kwarai. Suna na xxx, wata kila ka sanni,wata kila kuma baka sanni ba. A wata rana ina tafiya na hadu da kai a hanya. Cikin ikon Allah sai naji na kamu da soyayyar ka sakamakon ganin kamalar ka,ilimi,hankali,iya ado,dss. Zuciya ta ta aminta da kai ta fara azabtar da gangan jiki na! Lallai ina bukatar agaji daga gare ka don haka zan so ka ziyarce ni ta han...

Soyayya

🌹🌹soyayyar gaskiya nada riba🌹🌹karike masoyinka da xuciya daya shine halacci🌹🌹haka kuma 🌹🌹soyayyar gaskiya tamkar fatalwace wadda kowa ke magana akanta amma galilanne suke ganta🌹🌹 soyayya ta gaskiya bata rabo da farin ciki har,abada sannam kuma bata da karshe 🌹🌹kuranyawa ranku aminci da soyayya kawae kuci gaba da tafiya kawae abinda na fahimta shine 🌹🌹soyayya tsakanin miji da mata tilas ne idan kuma ba hakaba to mutuwa ta wajabta ga daya daga cikinsu duk ranar da wani masoyi🌹🌹 yarabu da masoyinsa to ina da tabbacin walwalah tayi bankwana da rayuwar wannam masoyin💞💞saboda haka masoya💞💞 kurike junanku amana domin musamu galabar so💞💞💖💖wannam sakone ga maabutan soyayya🌹🌹 Sako daga Mu...

Rayuwace

RAYUWA MAI IYAKA ✒ Jiya wasu sun tafi ✒ Yau wasu za su tafi ✒ Gobe ma za'a raka wasu qabari ✒ Abin fata ga kowa karshe mai kyau ✒ Haka kuma dafatan samun ni'ima ✒ Da rayuwa mai dadi cikin qabari ✒ Kuma na tabbata kowa na burin samun Hisabi mai sauki ✒ Da shiga Aljannah ✒ Abin tambaya da dubawa anan muna yiwa kanmu tanadin hakan? Indai ni da kai da ke duk bamu san ranar tafiyar mu ba, To, Meyasa bama kokarin zama cikin shiri ta hanyar tsoron Allah da kiyaye umurni da hani da dagewa wajen bin Sunnah Da neman yardar Allah? ✒ Mu sani tare da mu akwai masu rubuta ayyukanmu da furucinmu... ✒ Lallai mutuwa tilas ce akan kowa, yadda ake kai wasu qabari da kai, kaima haka wasu zasu kaika. ✒ Yadda muke jimami da damuwar rabuwa da makusanci, Haka dangi da masoya zasu rabu damu watarana. ✒ Qabari wuri ne masaukin farko ana tambayoyi a cikinsa kuma ana fara gamuwa da ni'ima a ciki...

Ramadan mubarak

Assalamu alaikum warahmatullahi ta ala wabara katuhu yan uwa barka da zuwa shafin Muhammad baba Gn Fkd blogger sport Allah ubangiji yatabbatar da alkhairi acikin wannan shafin namu Happy Ramadan yan uwa yazo kuma yahuce Allah ubangiji yakaimu na badi Ameen yan uwa yina fatan kowa zaiyi shirye shiryen sallah lafiya