Maza da mata
_*🌹 ♡KALAMAN SOYAYYA♡ 🌹*_ _*💜ABINCIN ZUCIYA💜*_ _*↓DARASINMU NA YAU SHINE↓*_ _*🎶LAFUZAN SO A🎶*_ _*🌃✨RANAKUN BIKIN SALLA.✨🌃*_ _*🧡SARAUNIYAR BIRNIN MASOYA.❤*_ _🌹A duk lokacin da na zauna ina yin nazari a dangane dasu soyayyar mu, sai na hasaso cewa dama a ce fikafikai za bayyana a jikina da na nausa da ke izuwa kayatacciyar fadar dake canyan babban birnin masoya na sabuwar duniyar mu domin sada ki da kujerar alfarma ta mukamin sarauniyar ‘ matan duniya da na dade da baki. Shin Rukayya kin kuwa lura da cewa ina neman na zamaiya zautacce a cikin soyayyar ki? Na nit...