Posts

Showing posts from August, 2018

K

{{{ muhammadu rasulillahi s a w }}} √soyayya soyayya ce √ fana'i fana'i ce √ zance zance ce √ rabo rabo ce √ hange hange ce √ natsuwa natsuwa ce ALHAMDULLAHI ALLAH √ wani Dan kwallo yake komawa so √ wani Dan siyasa yake nunawa so √ wani budurwa yake nunawa so √ wani dabbansa yake nunawa so √ wani abin Duniya yake nunawa so √ wani ya fifita mahaifarsa akan so √ hakan take kowa NASA ra'ayinsa kan so √ wallahi tunda GA Annabi komai ban so √ Tunda GA Annabi komai ban neiman Muhammadu rasulillahi s a w √ fana'i na a sonsa √ tunani na akansa Tsarina Akansa √ samuna akansa √ mararina akansa √ yalwata akansa √ guzuri na Akansa muhammadu rasulillahi s a w Mai walkiya Mai shiriya bai wariya Bai kyaluwa Bai mantuwa Dan larabawa Jinin hashimawa muhammadu rasulillahi s a w

Kalaman soyayya

❤ ZUWA ❤ GA ❤ MASOYA ❤ ❤❤ ARMASHIN SOYAYYA ❤❤ ❤❤ Soyayya tana da wadansu 'yan tanade tanade da akeyimata domin kara samun armashi da tasiri a zukatan Masoya ❤❤ ❤❤ Mafi akasarin masoya suna dauka cewa da zarar kun amincewa juna, to shikenan ba sauran soyayya, alhalin kuwa abin ba haka yakeba domin da zarar kun amincewa junanku to alokacin ma aiki yake mai girma domin ita soyayya tamkar wata sabuwar shuka ce dole sai ana bata ruwa ana zuba mata taki da kuma gyara sannan tayi armashi har takai ga ta inganta, matakan kuwa sunhada da ❤❤ 🌺🌺 1 Fadin gaskiya a dukkannin kalamanka duk da cewa wadansu 'yan matan sunfi son samari 'yan karya amma dai fadin gaskiya a cikin sha'a nin soyayya yakan kara sawa  ita yarinyar ta ringa gasgata duk abin da ka fada mata sannan kuma ta ringa yimaka biyayya a cikin soyayyarku Lima bazata ringa shakka ko zarginka ba 🌺🌺 🌺🌺 2 Tausayi idan har yakasance kana tausayawa masoyinka tabbas shima zai ringa tausaya maka hakan zai kara karfaf