11
[8/18, 7:38 AM] +234 806 165 4148: *ILLAR FUSHI* Fushi tamkar tabin hankali ne Karshen shi kuma Nadama ne, Inji *Aliyu Bin AbiTalib (R.A)* Ka lura Duk wanda *fushi* ya shafe shi yakan fidda shi daga dabi'a irin ta mutane *,FUSHI* shine tarkon abin da shaidan yafi amfani da ita wajen halaka dan adam. Inji Ibnul Qayyim.Ka lura in mutum yana cikin *fushi* to yakan iya aikata komai... a fusace Sannan Ba'a gane mutum me hakuri sai a lokacin *FUSHI* . Maganin fushi *manzan Allah* (s a w) yace idan kai *fushi* idan kana tsaye ne *kazauna* idan kana zaune ne *ka kwanta* ko kuma *kabar wurin* da aka saka kai fushin. *Ya Allah* kasa mu iya hadiye *fushin* mu, mu iya yafe ma "yan uwan mu dan mutsira ranar gobe kiyama. *ALLAH* ka jikan iyayenmu da yanuwanmu,da abokan mu, *Ya ALLAH* ka sa mu gama da duniya lfy. *BARKA DA WARHAKA* [8/18, 12:11 PM] +234 806 880 6706: *Muyi Aiki Tare Da Luraππ»ππ»* Kai Bawan Allah menene kuma na yin wani bikin birthday wai don