Posts

Showing posts from December, 2019

Rumbun kalamai

[9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYA* _SAMFURIN PRINCE MUHAMMAD KENAN_ ```Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske. Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ka sani ba zan iya mantaka ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinka ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin kunci mara misaltuwa, bakin ciki y ziyarci zuciya ta wanda har kawo i-yanzu ba na jin zan iya kula wani cikin walwala``` *~NK ✍PRINCE MUHAMMAD~* [9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *_SABON SALON SOYAYYYA GROUP_* *~RAYUWAR MU NA TAFIYA IRI GUDA GANGAR JIKINMU CE TA BAMBANTA~* ```kasantuwar mu raye cikin ruhi guda d’aya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna. Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta ba’kin ciki da kuma farin-ciki, wato ruhi 1 gangar jiki kuma 2. Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki. Barka da kasancewa cik