Rumbun kalamai

[9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYA*

_SAMFURIN PRINCE MUHAMMAD KENAN_

```Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske. Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ka sani ba zan iya mantaka ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinka ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin kunci mara misaltuwa, bakin ciki y ziyarci zuciya ta wanda har kawo i-yanzu ba na jin zan iya kula wani cikin walwala```

*~NK ✍PRINCE MUHAMMAD~*
[9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *_SABON SALON SOYAYYYA GROUP_*

*~RAYUWAR MU NA TAFIYA IRI GUDA GANGAR JIKINMU CE TA BAMBANTA~*

```kasantuwar mu raye cikin ruhi guda d’aya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna. Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta ba’kin ciki da kuma farin-ciki, wato ruhi 1 gangar jiki kuma 2. Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki. Barka da kasancewa cikin wannan rana masoyiyata```

*BY NAKU PRINCE MUHAMMAD*
[9/15, 9:52 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYYA GROUP*

```You kuows i wish i can be with you every time for seven days a week, I never seem to get enough of you my love, I love you.

Love is something beautiful, and a feeling that one will like to carch. Love is the feeling that makes you feel alive.

I hope you understand that I will ove you untill the end, because .you are notjust my girl. But you are also my best friend```

*~BY YOUS PRINCE MUHAMMAD~*
[9/15, 9:52 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYYA GROUP*

_PLEASE MY DEAR BROTHERS AND SISTERS ADENA VOICE KUMA ADAINA BIN MATA PRIVATE PLEASE DAN ALLAH_

```So tamkar hasken rana yake da yake haske fuskar da take d’auke a jikin gangar jiki ma’abociyar zuciyar da take ‘kunshe da So. Kasantuwar so a cikin zuciya kan motsa ruhi ya kuma busar da idanuwa daga barin yin bacci a mafi yawancin dare, So kan samar da wasu rassa a cikin zuciya bayan bayyanar sa, wato bakin-ciki da kuma farin-ciki. Zan ci gaba da son ki a cikin kowane irin yanayi. Ina Son Ki```

*~BY NAKU PRINCE MUHAMMAD~*
[9/15, 9:52 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYYA GROUP*

~Sanar wache🔊fidda minti biyu ko uku ka karanta idan kakasance member a wannan gida namu mai albarka nagode~

_Dafarkodai Zan Fara da sunan Allah Mai kowa mai komai Wanda shiyay sanadiyar hadewarmu acikin wannan group Mai suna *SABON SALON SOYAYYYA* Yan uwana maza da Mata  especially maza kune jigo acikin wannan dan takaitatcen bayanin nan nawa, meyasa meyasa why dazarar kunga mace tayi magana a group kuke following dinta private why🤔❓bayan haka dazarar mace tayi magana a group Sai aita kulata ba'a waywayen Baya Koda wani yayi sallama ba'a kulashi why❓Yan uwana wannan ba girma bane Yan uwana mugyara Dan Allah, kui min huzuri idan da akoi wani kuskure acikin wannan takaitatcen bayanin nawa,DUK Wanda yaji badadi awannan bayanin nawato pls and pls yaymin afuwa_

~Please karanta kada ka share~

*Mata adan gari idan baku ba gari idan kunyi yawa agari gari zaidada inkyau🥰Sarina kenan,*

_Pls idan kinsan ko kasan ba fitowa group zakai kaimana maganaba please kamana huzuri kabarmana group idan Kuma baza kabari ba tomu zamuyiya fidda Kai ko ke akoi *Mata da dama haka zalika akoi mazanma da dama* Amma basa fitowa sui magana a group Dan haka *munyi sap domin daukar mataki akan haka* DUK Wanda yay kwana biyu alhali muna ganinsa a online Kuma Baya magana zamu ciresa daga cikin wannan gida namu haka zalik *duk wanda yay mana voice note bada daliliba to zamu ciresa daga cikin wannan gida namu* MUNA GODIYA DA ARAMANA LOKACIN DA KUKAI_

~Ana yiya tattaunawa akan matsalolin wani/ko/wata *idan da akoiwani shawaranda kuke da bukata zakuyiya neman shawara domin neman mafita* _~

*Muna gabatar da program abaya Amma yanzu sakamakon ba hadin kai muka daina dazarar members sunfara bamu hadin Kai zamucigaba insha Allah*🥰🥰

```bayan haka admins Dan Allah kuma kufuto Kuna bamu gudun muwa akan yadda zamu tsaptace group din Nan namu Mai albarka domin harkuma members Kuna bamu naku gudun muwa  da hadinkai pls```


*~by naku admins daga cikin adminoni _____prince muhammad~*

*SABON SALON SOYAYYYA GROUP*

🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
[9/15, 9:53 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYA GROUP*

```Nesantar ki babban aiki ne da yake jigata zuciyata, dama ace zaki iya fuskantar halin matsi da takura da nake shiga da kuma shaukin son kasancewa a tare da ke da nake ji cikin zuciyata a dukkan lokacin da na nesanta da gida. Ina fatan zaki ci gaba da kula min da kan ki har zuwa lokacin da zan dawo gida. Allah ya tsare min ke matata, ina son ki.```

INA GODIYA

*~NAKU HAR A KULLUM ___PRINCE MUHAMNAD~*
[9/15, 9:53 PM] My Phone Number: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

```INA SON BAYYANA MIKI CEWA

So tamkar hasken rana yake da yake haske fuskar da take d’auke a jikin gangar jiki ma’abociyar zuciyar da take ‘kunshe da So. Kasantuwar so a cikin zuciya kan motsa ruhi ya kuma busar da idanuwa daga barin yin bacci a mafi yawancin dare, So kan samar da wasu rassa a cikin zuciya bayan bayyanar sa, wato bakin-ciki da kuma farin-ciki. Zan ci gaba da son ki a cikin kowane irin yanayi. Ina Son Ki.```

           *~BY NAKU PRINCE MUHAMMAD~*
           +237664008324
[9/15, 9:55 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYA GROUP*

       *~KARDA KI NESANCE NI INA TARE DA KE~*

```Ko da ya kasance kin nesanta da ni, ni kuma zan kasance a tare da ke har abada, bakina kan gaza furta kowace irin kalma domin bayyana miki adadin yadda nake son ki a dukkan lokacin da muke tare amma cikin dare ko safiya zuciyata na bayyana min cewa, ke ce farin cikina, fitila mai kore duhun zuciyata, Zara kike tauraruwa cikin taurari. Ina son ki. ki huta lafiya```

       *_NAKU PRINCE MUHAMMAD_*
                    +237664008324
[9/16, 10:24 PM] Prince Muhammad🌹: *SABON SALON SOYAYYY GROUP*

*~GROUP NE NA JAMA'A KUMA GROUP NE NA TUNATARWA DA FADA KARWA DA NISHA DAN TARWA HAKA ZALIKA GROUP NE NA SOYAYYA~*

```Idan ka zamanto Mutumin kirki,mai kyakkyawar manufa a rayuwa, sai Allah ya hadaka da mutanen kirki masu kyawawan manufofi irin naka, domin samun cikar burinka.

Koda ka samu matsala da wani daga cikin Jama'arka, kar ka fidda tsammanin alkhairi daga gareshi. Watakil idan kayi masa uzuri ka kyautata zato gareshi, ka yafe masa, sai alkhairi ya biyo bayan hakan.

Mutanen kirki anan duniya, sune ma'abotan alkhairi a lahira. Kuma mutum ba ya zama mutumin kirki har sai tunaninsa da ayyukansa duk sun zama na kirki.

Kayi kokari ka chanza rayuwar wani bawan Allah daga mummuna zuwa kyakkyawa. Ko ta hanyar shawarwari, ko taimako, ko agaji, ko kuma ta dalilin afuwarka.

Allah shi bamu dacewa aduniya da lahira. Ameen.```

          *~Prince Muhammad🌹~*
                         +237664008324
[9/17, 10:41 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*TUNA TARWA*

*NISHA DANTARWA*

*SOYAYYA HARMA DA KALAN SOYAYYAR*

*YAUDAI DA ~TUNA TARWA~ MUKE TAFE√√√*

```An karbo hadisi daga abi huraira Allah ya kara masa yarda daga manzon Allah s.a.w yace: " duk wanda yayi tasbihi ga Allah sau talatin da uku bayan ko wani salla ya kuma godema Allah (alhamdulilla) sau talatin da uku da kuma kabbara sau talatin da sannan ya cika na daren da cewa la'ilaha illah wahdahu la sharikalahu lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa ala kulli shai'in kadir za'a gafarta masa zunuban sa ko da sun kai yawan kunfan teku```

           *~_prince muhammad🌹_~*
              +237664008324
[9/20, 4:55 PM] Prince Muhammad🌹: RIBACI RAYUWARKA DA AYYUKAN ALKHAIRI

Ka qara zage damtse wajen ganin ka ninninka ayyukan alkhairi a wannan rayuwa ta duniya, domin itace kad'ai mafita ga rayuwar tabbas ta gobe alqiyama.

Kasancewa cikin ayyukan alkhairi da wuraren da ake aikata alkhairi, tare kuma da aikata alkhairin gami da yi don Allah shine ke datar da bawa duniya da lahira.

Don haka kada ka raina aikin alkhairi komi qanqantarsa ribace shi kaga ka fa'idantu da shi, sai ka samu guzuri mai tsoka da zai taimake ka ranar da zinari da azurfa ba sa anfani sai wannan kyawawan ayyukan ne kad'ai zasu yi anfani.

Allah ya ba mu ikon aikata alkhairi a dukkan a dukkan tsawon rayuwar mu ta wannan duniya, ya ba mu ikon tuba daga zunubanmu, ya kuma sanya mu daga cikin bayin sa nagari
[9/20, 4:57 PM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*TUNA TARWA*

*NISHA DANTARWA*

*SOYAYYA HARMA DA KALAN SOYAYYAR*

*YAUMADAI DA ~TUNA TARWA~ MUKE TAFE√INSHA ALLAH√√*
[9/20, 4:58 PM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*TUNA TARWA*

*NISHA DANTARWA*

*SOYAYYA HARMA DA KALAN SOYAYYAR*

*YAUMADAI DA ~TUNA TARWA~ MUKE TAFE√INSHA ALLAH√√*

RIBACI RAYUWARKA DA AYYUKAN ALKHAIRI

```Ka qara zage damtse wajen ganin ka ninninka ayyukan alkhairi a wannan rayuwa ta duniya, domin itace kad'ai mafita ga rayuwar tabbas ta gobe alqiyama.

Kasancewa cikin ayyukan alkhairi da wuraren da ake aikata alkhairi, tare kuma da aikata alkhairin gami da yi don Allah shine ke datar da bawa duniya da lahira.

Don haka kada ka raina aikin alkhairi komi qanqantarsa ribace shi kaga ka fa'idantu da shi, sai ka samu guzuri mai tsoka da zai taimake ka ranar da zinari da azurfa ba sa anfani sai wannan kyawawan ayyukan ne kad'ai zasu yi anfani.

Allah ya ba mu ikon aikata alkhairi a dukkan a dukkan tsawon rayuwar mu ta wannan duniya, ya ba mu ikon tuba daga zunubanmu, ya kuma sanya mu daga cikin bayin sa nagari```
[9/20, 5:02 PM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*TUNA TARWA*

*NISHA DANTARWA*

*SOYAYYA HARMA DA KALAN SOYAYYAR*

*YAUMADAI DA ~TUNA TARWA~ MUKE TAFE√INSHA ALLAH√√*

RIBACI RAYUWARKA DA AYYUKAN ALKHAIRI

```Ka qara zage damtse wajen ganin ka ninninka ayyukan alkhairi a wannan rayuwa ta duniya, domin itace kad'ai mafita ga rayuwar tabbas ta gobe alqiyama.

Kasancewa cikin ayyukan alkhairi da wuraren da ake aikata alkhairi, tare kuma da aikata alkhairin gami da yi don Allah shine ke datar da bawa duniya da lahira.

Don haka kada ka raina aikin alkhairi komi qanqantarsa ribace shi kaga ka fa'idantu da shi, sai ka samu guzuri mai tsoka da zai taimake ka ranar da zinari da azurfa ba sa anfani sai wannan kyawawan ayyukan ne kad'ai zasu yi anfani.

Allah ya ba mu ikon aikata alkhairi a dukkan a dukkan tsawon rayuwar mu ta wannan duniya, ya ba mu ikon tuba daga zunubanmu, ya kuma sanya mu daga cikin bayin sa nagari ameen```

*~naku prince Muhammad ...wannan itace guzurin da nai muku tanadi yau~*

```Happy juma'at```
[9/21, 8:05 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*YAUMADAI ALLAH YAKAWOMU DAUKE DA WASU MA'ANONI (SO) DA (KAUNA)*

```SO wani shaukine na zuci dake ziyarar Masoya guda  biyu batare da ya shawarce suba kuma SO tamkar Qaraune wato Glass idan kafasashi baya Kwasuwa  koda kayi Maleji baya taba komawa Daidai
∆∆∆∆∆∆BARI DAI NA BAKU NA KAUNA
MA'ANAR KAUNA KAMAR HAKA :: KAUNA  ita kuma KAUNA Allah mai girma ya halicci duk wani  bawansa ne da ita, don ita KAUNA jiki take  mamayewa gaba daya, don ita ba ruwanta da  kyau,
muni,  kudi,  mulki,  talauci,  ilimi dakuma  jarumta.
Idan akace  KAUNA to ba'a kawo tunanin gushewarta don ita ba mai gushewar bace sai dai dan Adam ya mutu da ita a tare dashi. Kuma ita KAUNA ba a baki takeba, kuma ba a ganin ido takeba, a'a ita tana tare da halin mutum ne (wato a aikace ake ganeta).```

         NAKU HAR AKULLUM
         *~PRINCE MUHAMMAD~*
            +237664008324
           _$ABON SAOLON SOYAYYA_
[9/21, 10:08 PM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

_HASASHE NA NA YAU KENAN_

```'yan matan sun bayyana cewar suna matukar kaunar masu kulawa da su kamar yadda masu iya magana suka ce zuciya na kaunar mai kyautata mata, dan haka kyautatawa na daya daga cikin muhimman abubuwan da suke bukata.

Kodashike wasu daga ciki sun nuna cewa idan masoyi ya nuna ya damu da masoyiyar sa, bau yadda zai bata lokaci ba tare da yaji daga gareta ba dan haka a cewar su ganawa akai akai na daya daga cikn abubuwan da suke kauna.

Masu iya magana sun ce yaba kyauta tukwici, wasu daga cikin 'yan matan sun ce lallai kyauta bata kadan, wato ko yaya take takan kara dankon zumunci inda yawancin lokuta zaka ji kana son ganin masoyin ka badan komi ba sai daomin kyautatawar nan da yake maka```

          *~NAKU PRINCE MUHAMMAD~*
          +237664008324
         _$ABON SALON SOYAYYA_
[9/23, 8:42 PM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*_TANADINA NA YAU KEAN_*

```Me zai hana ni kasancewa tare da wadda ta mallaka min zuciyarta? Wadda nake da tabbaci kan yadda take gudun ganin na shiga damuwa? Wadda ke tattalin farin-cikina? Wadda sautin muryarta ke cire min kasala da sanya ni yin bacci mai cike da mafarkai masu daɗi? Ba kowa ba ce wannan face ke! Ina Son Ki```

       *~NAKU HAR A KULLUM _PRINCE MUHAMMAD_💐~*
        +237664008324
          ~$abon salon soyayya~
             *Group ne na masoya da abokai haka zalika group ne na zumunci*
[9/23, 10:15 PM] My Phone Number: *Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu yaku Yan uwa masu albarka kadade ku manta wannan group din namu Yana da dokoki kaman yadda kullum mukasaba fada.*

_🔊🔊🔊🔊🔊Idan kanada bukata ko kina da bukatan shiga cikin wannan group din to Fara karanta rule dinmu_

https://chat.whatsapp.com/Hu6d2ihaceADTsN2yf1rED

*Wannan group bamu mudeshi Dan cin mutuncin wani ko wata ba, Kuma haka zalika bamu bude shi Dan takura wani ko wata ba, mun bude wannan group dinne Dan Nishadi da ra'ha*

🔰⚠Doka doka doka⚠🔰

🔊Bamason adinga bin Mata private idan har bada amince warsuba sabida wani Koda yaso wani Kuma bazai soba idan har dani maganar da kakeso kayi da ita to Fara neman amince warta

🔊Bamason adinga turo Mana link din group koda wanne irine bamaso

🔊Bamason idan wani yay sallama aki amsamai alhali Kuma kana online kagani__bawai sai Wanda kasani zaka amsamai sallama ba tinda har kashigo cikin wannan gida namu to anzamo daya insha Allah

🔊Bamason hotuna batsa ko videon batsa please Dan uwa ko Yar uwa kusani idan nufinku kubatawa wasu Raine to akoi wata Rana Tana zuwa Wanda Allah subahanahu wata"ahla sai yatanbayeku dalilin hakan

*SABON SALON SOYAYYA*

GROUP NE NA NISHADI

SOYAYYA❤ ZUMUNCI🤝🏻ABOTA💑👩‍❤‍👩👨‍❤‍👨 NISHADI😂TINATARWA TAREDA FADAKARWA 🔊

https://chat.whatsapp.com/Hu6d2ihaceADTsN2yf1rED
[9/25, 4:45 PM] Prince Muhammad🌹: *~🌹SABON SALON SOYAYYA GROUP🌹~*

*_YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA_*

1. Karka taba tsammanin zata kira ka
awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira. 😊
2. Ka sani idan kace mata "I love you" ko
ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love
you ba.‍❤‍👩
3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online. 📱
4. Idan ka tura mata love messages kar
kayi tsammanin zata yi maka reply. 臘♂
5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka
kula da ita, ita bazata iya yi maka komai
ba.😭
6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan
ta samu wanda yapi ka 🤴🏻
7. Kasani cewa bakai kadai bane
saurayinta.😡
Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya
da budurwa😜

*Yan mata shin wannan magana haka take*❔❓

             *Nk prince Muhammad*
               +237664008324
        _SABON SALON SOYAYYA_
[9/27, 8:28 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

``` NASIHA CE```

Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW. Inna lillahi wa inna ilaihi raji’una, lallai al’umar musulumi

mun samu kanmu a halin koma baya da tabarbarewar dabi’u. Amma Annabi (SAW) yayi gaskiya, inda ya ce: lallai za ku bibiye halaye irin na mutanen da suka gabaceku. Baya hallata ga musulumi kallon fina-finan da ake nuna tsiraici, ko hutunan da ke baiyyana tsiraici, ko
kallon tsiraicin a zahiri, mutum shi kadai ne ko tare da matarsa ta Sunnah. Al-kur’ani mai Girma yana cewa a cikin suratun-nur: ‘ Ka
fadama muminai maza su rintse idanuwansu kuma su tsare farjinsu.
Wannan shi ne yafi tsarki agaresu, kuma Allah mai bada labarin abin da suke aikatawa ne. Kuma ka fadawa
muminai mata su ruitse idanuwansu kuma su tsare farjinsu…’

( ﻗﻞ ﻟﻠﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﻳﻐﻀﻮﺍ ﻣﻦ ﺃﺑﺼﺎﺭﻫﻢ ﻭﻳﺤﻔﻈﻮﺍ
ﻓﺮﻭﺟﻬﻢ ﺫﻟﻚ ﺃﺯﻛﻰ ﻟﻬﻢ ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺧﺒﻴﺮ
ﺑﻤﺎ ﻳﺼﻨﻌﻮﻥ* ﻭﻗﻞ ﻟﻠﻤﺆﻣﻨﺎﺕ ﻳﻐﻀﻀﻦ ﻣﻦ ﺃﺑﺼﺎﺭﻫﻦ
ﻭﻳﺤﻔﻈﻦ ﻓﺮﻭﺟﻬﻦ(… ‏[ ﺍﻟﻨﻮﺭ:
30/31].
Wannan umurnin Allah ne ga duk wani mumini, don haka musulmin
kwarai ya rintse idon sa daga kallon tsiraici wajibi ne. Babu sabani acikin haka agorin magabata. Kallon tsiraici yana kekasar da zuciyar mutum, kuma yasa shi yazama raukananne ga barin Allah da ambatonsa. Kamar yadda yake
gadar da ciwukan zuciya da na ruhin
dan-adam, sannan kuma ya nisantar
dashi daga halal kuma ya kusantar da shi zuwa ga haram da muyagon ayyuka.

Ya ku ‘yan-uwa magidanta, Annabi
(SAW) ya yi umurni da suturta tsiraici kuma ya yi hani da bayyana
tsiraici ko kallon tsiraicin. Sabo da
bala’in da dake cikin hakan.

Ba ya hallata ga wani yaga tsiraicin wani saidai ma’aurata, ko akan matsananciyar lalura. Amma abinda
magidanta ke fakewa da shi na kallon fina-finan batsa da tsiraici- wai cewa suna koyon salon jima’i da
hanyoyinsa ko kuma su ce, yana mutsar da sha’awarsu- to wannan ba zai taba zama hujja a gorin Allah ba, domin sabawa umurninsa ne.
Kallon fana-finan batsa da tsiraici tafarkin shedan ne, yana amfani da shi don halakar da magidanta.
Al’hali kuma Allah da Manzon sa, sun yi umurni da rintse ido daga kallon tsiraici.

Duk wasu magidanta da ke kallon fina-finan batsa da tsiraici, to su tuba zuwa ga Allah, kuma su bari, tun kafin mutuwa ta riske su.

Ya Allah, Ka tsare mana Imaninmu da Mutuncinmu. Amin.
[9/27, 8:56 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

AIKI DA LURA
NASIHACE DAN KADAN  DAGA DAN UWANKU ★PRINCE MUHAMMAD

★Ka zamo mai yawan tuna mutuwa domin hakan zai sa ka dinga
rage son duniya

★Ka sani cewa himma da hakuri da dogaro da
Allah sune ginshikin saman nasara a Rayuwa.

★Ka sani cewa dukkan nasara tana tare da
hakuri kuma dukkan
tsanani yana tare da sauki.

★Ka ribaci kuruciyarka tun kafin tsufanka,

★Kayi amfani da damar da Allah yaba ka tun kafin Ka Rasata.

★Shin kana yin dukkanin sallolin farilla akan lokaci?

★Shin kana bin umarnin Iyayenka, Kanayin abinda zai faranta musu rai?

★Shin Kana girmama malamai a matsayinsu na
magada Annabawa?

★Shin kin san cewa Hijjabi shine kima da
mutuncinki?

★Ka yawaita yiwa Annabi salati domin yin hakan zai kara ma kusanci da Kauna agareshi.

★Ka mayar da Al’Kur’ani yazama abokinka sannan mutanen kirki
su zamo sune masu baka shawara.

★Ka girmama nagaba dakai, kada ka Wulakanta
nakasa da kai.

★Ka ji tsoron Allah ka rike amana da gaskiya,
komai zakayi kayi don Allah, sai allah ya taimake ka.

★Ka yawaita yin sadaka sai Allah ya taimake ka akan makiyanka.

★ka sowa dan uwanka abinda kake sowa kanka.

★Ka guji yin Hassada domin tana cin kyawawan ayyuka kamar yadda wuta take cin itace.

★Kada ka zamo barawo, ko munafiki, ko
mazinaci, ko azzalimi,
ka sani cewa duniya ba madawwamace ba,
zakaje kasadu da wanda ya halicceka.

★Ka sani cewa Idan kafi karfin mutane ai ba kafi karfin
Allah ba, kuma yana nan a madakata zakazo kasameshi.

★Shin kana sada zumunci, kuma kana kyautatawa makocinka ?
Ka sani cewa duk wanda yarike Annabi (S.A.W)
baze taba
wulakantaba.

★Shin wa kafiso, wa kafi kauna, wa ya can-canta kaso, menene
so, wa ya kamata ka so?
Ina rokonka

A matsayinka na masoyin manzon Allah
(S.A.W) me kaunarsa me son yada zancen Manzon Allah (S.A.W) kai Amfani da nazari da  aiki da lura acikin bayanina 

domin duk wanda yai umarni
da kyakkyawan aiki
yana da ladan Sadaka. Allah ka sadamu da
Annabi, Ameen

Turashi ga wasu domin Suma SU amfana

         *~nk prince Muhammad~*
         +237664008324
         *$ab0n $al0n $0yayya*
          ```Happy jumma'a Mubarak```
[9/29, 7:16 PM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*INA NEMAN YAFIYA AWAJAN KOWA DA KOWA DA WANDA NAIWA LAIFI NASANI DA MA WAYANDA BAN SANIBA*

:::SO

  A haqiqanin gsky SO wata halitta ce wanda Allah  madaukakin sarki ya halitta, kuma ya sanyata a cikin zuciyar dan Adam, sbd haka ba wani mahaluqin da zaice baisan so ba ko baya soyayya.

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
SO YAKASU GIDA BIYU KAMAR HAK 1. Akwai ta duniya (wato duniyar da abun cikinta)  2. Akwai kuma ta lahira (wannan Son yana samuwane ga wanda sukayi aikin Allah a duniya).

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

To dolene ka sami kanka a bangare 1 imma duniya ko  lahira,sbd haka duk wata halitta da take kan qasa tasan SO❤ kuma tana Soyayya. Don farkon SO❤ idone  yake fara gani sai ya turawa kwakwalwa, ita kuma kwakwalwa sai ta tace hoton ta turawa zuciya, ita kuma zuciya itace zata ban bance kyawun abun da rashinsa sai ta sake dawowa kwakwalwa dashi don hankali ya yarda dashi

💞Ina sonki baiwar Allah💞

*Naku har akullum _prince muhammad_ Allah yabamu masoyan gsky*

        +237664008324
        *$abon salon soyayya*
[10/1, 7:02 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

_NISHADI_

WA YAFI WANI KWAREWA?
Wata rana wata budurwa taje gidan su kawar ta sai ta hadu da wani gayen xamani !!! Ga yanda hirarsu ta kasance:-

Saurayi:- Salam ‘yan mata ya kike?

Budurwa:- Lapia kalau. Alhamdulillah!

Saurayi:- Can I know ur name plz?

Budurwa:- Ehhmmm Maryam… ! Tana yi tana satar kallon shi da gani yakwanta mata arai !!!

Saurayi:- Inane gidanku?

Budurwa:- Tayi wuf ta nuna gidan Qawar ta,kasantuwar Qawar tata masu kudi ne!

Nan sukai exchanging numbers, kullum zai zo saiya kira ta, dan haka takanshirya ta tafi can gidan Qawar anan suke zance, tayi hakan ne danya dinga mata alkhairi da yawa! Asalin gidansu kam talakawa ne authentic, a hakan suna tare ya dingayi mata kyauta kala kala! Wata ran ba wataran ba sai akayi rashin dace wayar sa ba caji kuma gashi yaxo xance yana kofar gidan; Anan ne ya samu wani yaro yace kai kira min Maryam! Sai yaron yace yau bata zo ba! Saurayi yace daga ina? Yaro kam yace daga gidansu.. !

Saurayi:- Au daman banan bane gidan su? Yaro yai gaba yana cewa zo in kaika gidan su, basu karasa ba ya hange ta tana ta tuyar dankali, ga yara sun yayyabeta Yana karasawa ya tsuguna yace ‘yan mata a bani dankali, tana jin muryar shi ta dago suka hada ido, ta mike ta ruga gida aguje, daman gidan ‘kasa ne, yace ki daina gudu ni tsakani da Allah nake son ki,daga nan ya aika afada ma iyayen ta gobe zai turo a rushe gidan ayi musu ginin xamani!

Haka kuwa akayi bayan kwana 2, sai dai wata sabuwa inji ‘yan caca; Tun ranar da aka rushe gidan babu saurayi

ba labarin shi! !  HAHAHHAHAHAHHAHA

Tambaya anan tsakanin Saurayi da budurwa waya fi iya kwarewa wajen YAUDARA ❓❓❓

        *_Prince muhammad_*
          +237664098324
          ```$abon Solon soyayya```
[10/1, 7:07 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABO SALON SOYAYYA GROUP~*

_NASIHACE KADAN WACCE NAIWA LAKABI--- *AIKI DA LURA* NK PRINCE MUHAMMAD_

Idan ka zamanto Mutumin kirki,mai kyakkyawar manufa a rayuwa, sai Allah ya hadaka da mutanen kirki masu kyawawan manufofi irin naka, domin samun cikar burinka.

Koda ka samu matsala da wani daga cikin Jama'arka, kar ka fidda tsammanin alkhairi daga gareshi. Watakil idan kayi masa uzuri ka kyautata zato gareshi, ka yafe masa, sai alkhairi ya biyo bayan hakan.

Mutanen kirki anan duniya, sune ma'abotan alkhairi a lahira. Kuma mutum ba ya zama mutumin kirki har sai tunaninsa da ayyukansa duk sun zama na kirki.

Kayi kokari ka chanza rayuwar wani bawan Allah daga mummuna zuwa kyakkyawa. Ko ta hanyar shawarwari, ko taimako, ko agaji, ko kuma ta dalilin afuwarka.

Allah yasa mudace duniya da lahira

       *~NK___Prince muhamnad~*
        +237664008324
         ```SABON SALON SOYAYYA```
[10/4, 10:13 PM] Prince Muhammad🌹: *Assalamu alaikum*

*Rayuwa sirrice*

*hikima jigone*

*hankali ma'aunice*

*hakuri gurbine*

*fushi dana tsanine*

*muguji yada hotuna ko bidiyon batsa domin wlh ba'abin alhari bane garemu Kuma ba girmammu bane musammamma mu musumai*

*group ne nazaman lafiya zumunci abota soyayya*

Follow this link to join my WhatsApp group: and share it to u frds https://chat.whatsapp.com/Hu6d2ihaceADTsN2yf1rED

mukoyi yadda zamu zauna da jama'a lafiya yaku Yan uwana Musulmai
[10/8, 8:44 PM] Prince Muhammad🌹: _*ASSALAMU ALAIKUM YAN UWA MAZA DA MATA*_

*~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

🔊🔊🔊🔊🔊DAN ALLAH DUK WANDA YA SHIGA CIKIN WANNAN GROUP DIN NAMU TO YAKIYAYE  DOKOKIMU 🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼

*WANNAN GROUP MUMBUDE SHINE DAN NISHA DA SOYAYYA*

*GA DOKOKIN GROUP KAMAR HAKA*🔊🔊🔊🔊

BAMASON ABINDA ALLAH YAHAMA  HOTONA BATSA KO STICKER KO VIDEO 🙏🏻🙏🏻❌❌❌❌❌❌
Remove

BAMASON A TUROMANA LINK KO WANNE IRINE 
❌❌❌❌❌
Remove

BAMASON ZAGE KO BANBANCIN RA'AYI KO NA ADDINI KO NA KABILA KO MAKA MANCIN HAKA
❌❌❌❌❌❌
Remove

BAMASON AMANA  SHIRU A GROUP MA'ANA BAMASON LIKIMO IDAN HAR KAI KWANA UKU BAKAI MAGANA BA KUMA MUNA GANINKA KO KI A ONLINE ZAMUDAU MATAKI
❌❌❌❌❌
Remove

BAMASON VOICE NOTE  IDAN HAR BA BUKATAN HAKAN BANE YATASO
❌❌❌🙏🏼❌
Remove

BAMASON BIBIYAN MUTANE TA PRIVATE MATA KO MAZA IDAN HAR BADA IZININ SUBA ❌❌❌❌❌❌
Remove

DUK WANDA YAMANA MAKAMAN CIN HAKA TO ZAMU CIRESA DAGA CIKIN WANNAN GROUP DIN NAMU ❌❌❌❌❌❌REMOVE

PLS AKIYAYE DOKA KODA ADMIN NE YA KARYA DOKA TO DOKA ZATAI AIKI AKANSA🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼It is as Allah wills👆🏻

      *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
[10/12, 6:53 AM] Prince Muhammad🌹: *~SABON SALON SOYAYYA GROUP~*

*NASIHA CE DAN KADAN*

Godiya ta tabbata ga Allah tsira da aminci su tabbata ga Annabin rahmar, Annabinmu Muhammadu da alayensa da sahabbansa da mabiya tafarkinsa har zuwa tashin qiyama.

Ya ku mutane! Tunda rayuwar lahira ita ce rayuwa ta gaskiya, don haka magabata suka mayar da duniya a matsayin gona ga lahira. Umar ibn Abdul-Aziz ya fada a cikin hudubarsa, ya ce, “Lallai duniya ba mazaunanta ba ce. Allah ya rubuta mata qarewa, ya rubuta wa mazaunanta zakudawa daga cikinta, don haka ku yi guzuri, mafificin guzuri, shi ne tsoron Allah.”

Yahaya dan Mu’azu kuwa, cewa ya yi, “Ita duniya, giyar Shaidan ce. Duk wanda ya bugu da ita, ba zai farka ba, sai lokacin mutuwa, alhali yana mai nadama, tare da wanda suka yi asara.”

Muhammad ibn Wasi’i, ya kasance idan zai yi barci, sai ya ce da iyalinsa, “Ina muku ban-kwana da Allah, domin ta yiyu mutuwa ta ce ta zo.”

Bakr Almuzani cewa ya yi, “Idan dayanku ya sami damar kada ya kwanta, face wasiyyarsa tana rubuce a kusa, to ya aikata haka, domin bai sani ba, a ina zai kwana, a duniya ko lahira?”

Uwaisu kuwa, ya kasance, idan aka ce, yaya yanayi? Sai ya ce, “Ni ban damu da yanayin ba!” saboda bai sani ba, idan ya wayi gari, ko zai kai yamma, idan kuma ya kai yamma, ko zai sake wayar gari.

Ya ku ‘yan uwa! Lallai wannan duniya mai qarewa, bai kamata ta rude mu ba. Ya kamata mu yi guzurin ayyukan qwarai, kamar sallah da azumi da sadaka da biyayya ga iyaye da ciyarwa don Allah, don rabauta a lahira

*ALLAH YASA MUDACE DUNIYA DA LAHIRA NAKU HAR AKULLUM _★PRINCE MUHAMNAD_★*
           ```SABON SALON SOYAYYA```
[10/27, 10:13 PM] Prince Muhammad🌹: *SABON SALON SOYAYYA GROUP*

Tun ran haifata har izuwa ranar da  zan  koma💘
Nizan ke  gadinki in rinka rike  miki  takalma💘
Maganar kaunar nazo gareki zan soma💘
Inkin  yarda  babuni babu na dama💘

A cikin kaunarki nai nisa har nazamo ma arufi💖
Nibana ganin kowa idan kece bani da haufi💖
Sanki a cikin zuciyata yai  zurfi💖
Kimin uzuri a sanki in bude wani sabon  shafi💖

Ko  mutuwa idan tazo zan bata  hkr ta barki dake💗
Tinda farin  cikina sai dake💗
Alkawari akanki na rike💗
Daure a zuciyarki kibani guri  in fake💗

Rayi shiri  nayi damara akan ki💞
Duk rintsi bana  gudunki💞
Kiyarda dani masoyine naki💞

Kin zama gimbiya ko kuma ince sauniya❣
Kin zarce matan  duniya❣
Idan kibarni zansha wuya❣
Kiyarda dani  masoyiyahh❣❣❣❣❣❣

             *BY PRINCE MUHAMMAD*
               +237664008324
[10/28, 5:30 PM] Prince Muhammad🌹: *_SABON SALON SOYAYYA GROUP_*

                  *AIKI DA LURABA*
                  *MU AN KHALTA DA DUNIYA YAN UWANA MUSULMAI*
       

Yan’uwa a yauma zan dan yi bayani a kan wannan
mau’du’in mai matukar
muhimmanci wato lokutan samrataka da ‘yan
matanci dan tunatar da kaina dakuma yan’uwana
matsayin wannan lokaci na samartaka. Idan Allah
ya so.
Ma’anar Kalmar Samartaka Da ‘Yan matanci
Duk kusan daya ne muna iya cewa sa’annin juna
ne samartaka wani lokaci ne da jinsin namiji yake
tashen balagarsa, in mace na wannan shekarun sai
a ce tana lokacin ‘yan matanci. Lokacin
samartaka samari kan jin wasu dabi’u na daban
kamar su, matsanan ciyar sha’awa, sakamakon
suna kan tashen balagar fari ne. Don haka a
wannan lokaci shi ne wanda ya fi hadari ga
rayuwar samari ko kuma ‘yan mata. Suna wasu
irin dabi’u a cikin rayuwarsu kamar haka, jida kai,
ganganci, son a hole, soyayya, kokari wajen aiki
da kazar-kazar, tashan karfi, son gwaninta da
burge mutane musammam ma mata sa annunsa.
Mata kuwa akwai irin na su suma kamar su son
kwalliya, yanga, son kula maza samari, jin kai da
jin isa, son girma daganin dai-dai take da kowa
wato jin itama
Babbace da kuma tunanin saurayi ko na miji.
Hatsarin Da Ke Tattare Da Lokutan Samartaka Ko
‘Yan matanci
Yan’uwa akwai hatsarurruka manya a wannan
matakin na samartaka in ba a sami kulawa ta
musamma wajen iyaye ko kuma wani mai
tsawatawa ba.
A wannan lokutan ne saurayi kanfara zabar abun
da yake so ya zama in malami ne na addini to tun
yana saurayi za ku ga ya dukufa neman ilmi kuma
yana wa addini hidima in kowa dan kasuwa ne
anan ne za ku ga ya kama kasuwanci gadan-
gadan.
A wannan lokutan ne ake koyan shaye-shayen
kwayoyo da kayan maye idan aka hadu da
mugayan abokai. A lokacin samartaka ne ake gina
tsarin na rayuwa mai kyau ko marar kyau. A
wannan lokacin ne ake samun dama dayawa a
rayuwa sakamakon lokaci da ake dashi da kuma
rashin nauyi a kai. Awannan lokaci ne abubuwa na
sha’awa suka mamaye zuciya kamar mata, son a
yi ado na kece raini idan ana samun kudi ai wani
lokacin ma koda ba a samu, shi kenan sai ka ga
inba an dace ba rayuwa ta munana.

ALLAH UBANGIJI YASA MUDACE DUNIYA DA LAHIRA
                            Amin
*MUHADU ABAYANIN GABA🔜🔜*

                                                                          ```By prince Muhammad```
                  +237664008324

_SABON SALON Mai daukeda sabon tsari_

Comments

Popular posts from this blog

Maza da mata

Kalaman Soyayya queen Fatima Zahra