Kalaman Soyayya queen Fatima Zahra

🥰🥰: ♥♥♥♥♥🎋🎈💝 Queen Fatima zahra na
,kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya kusadani duk na damu yaxanyi da rayuwata jinina ya riga ya gaurayu da naki Ilove you Queen fatima zahrat♥♥♥♥♥♥🎋🎈💝


🥰🥰: Cigaban queen Fatima Zahra

Prince Muhammad
+237664008324

♥♥♥♥♥♥🎋🎈💝 kamar yadda taurari ke yin haske gamida kyalli a sararin samaniya. To haka fuskanki take haske gami da kyalli a cikin zuciyata.
ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba., saboda kece kadai a rayuwata ina sonki. Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada.
ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina.


ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki
bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke.
kowane irin ma tsayi zan fuskanta a rayuwata koyaya jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina koda me mutane zasu kirani. To kuwa zan kara farashin soyayyata a gareki
zan cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki soyayyata a gareki tsarkakakkiya ce.
nayi imani cewa ”soyayyarmu ta hakikace” ba a binda zai sanya in daina sonki har a bada komai tsa nani komai wuya♥♥♥♥♥♥🎋ðŸŽ

Queen fatima zahra na nakasa barci sabo da tinanin ki Kece hasken kowace rana, kuma kece kyakkyawan da dare a rayuwata, sannan kuma kece sanadiyyar jin dadina gami da farin cikina. Don haka na sadaukarda rayuwata saboda ke Queen zahrat
♥♥♥♥♥♥🎋🎈💝

🔚🔚🔚🔚🔚
End

NAGODE da kuka kasance Dani acikin wannan gajiriyar kalaman Soyayya

By prince muhamnad
+237664008324

Allah yabani, yabaku, yabawa kowa masoyin gaskiya,, ameen

Comments

  1. ABUNDA YA DACE YAN MATA SU GANE GAME DA ZAMAN MAJALISAR SAMARI . Mafi yawancin lokuta yan mata a kasar Hausa sukan yi korafi a kan majalisun matasa (Chamba) yawancin korafin nasu ya fi ta'allaka ne a kan ana saka musu ido idan suka zo wucewa ko suce ana binsu da kallo har suna cin tuntube. . Ni kuwa kullum abin da nafi so su gane shi ne zaman samarin na da matukar muhimmanci a gare su saboda zaman na samarin (na sa-ido a cewar yan mata) tahakan ne su samarin ke tantance % din wacce ta iya kwalliya da iya tafiya da iya daurin dan kwali da iya daurin zani da iya rangwada dakuma tantance matsayin yan matan mai tarbiyya ce ko yar tasha ce mara tarbiyya saboda yanayin suturar da zasu gani ajikinta ta fito dasu waje da dai sauransu har takaisu ga sun zabi matar aure. . Ba ma wannan ba, ya dace su gane zaman na daga cikin dalilan da yake saka (Su 'Yan Mata) Suke zama a gaban mudubi na fiye da rabin sa'a suna dandasa kwalliya saboda idan samari sun saka musu ido su ce sunyi kyau. . Haka nan da'ace samarin ba sa zama a majalisar da su 'yan matan ba zasu yi dage wajen tsantsara kwalliyar ba . Watakila wata ma da sau biyu zata rika wanka a sati. Kenan kamata ya yi ma 'yan matan su godewa majalissun samari tunda dai suna taimaka musu wajen sabawa da kwalliya ba sai sun kai ga yin aure ba miji yaga ba su iya ba hakan yasa yaje waje yana hangen wasu wayanda suka iya tsala kwalliya . AMMA ME KUKACE SAMARI ? . YAN MATA MENENE RA'AYIN KU ?

    ReplyDelete
  2. wallahi ina sonki sosai idan kika rabudani za shiga wani hali wallahi rukayya saboda

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

Rumbun kalamai

Maza da mata