[7/31, 11:42 PM] +234 703 251 5440: MusKhan Hotoro.: MUKOYA DON GOBE ๐จ๐ป๐ซ YADDA AKE GAISUWA DA YAREN INDIA ๐ฎ๐ณ Fassarar A cikin Yaren Hausa ๐จ๐ป๐ซ 1 Namaste == Ina kwana 2 Kaise ho tum== Yaya kake ? 3 Acheheho == Lafiya 4 Kaise/ Keiseho tumhara kaam == Yaya aikin ka 5 Acheheho==Lafiya 6 Kaise /Keise Hotumhara Bacheho==Yaya 'ya 'yanka 7 Bahoot Acheheho== Lafiya kalau 8 Kya naam hai Tumhara == Yaya Suna ka 9 Mera Naam idris india Hai he == Sunana idris india. Wannan sune kadan daga cikin Abunda xamu karantar a yau Sai kuma Gobe In Aลlah ya kaimu. [7/31, 11:43 PM] +234 703 251 5440: MusKhan Hotoro.: Agar koi apki aankhon se pyar karta hai to ro mat karna ๐๐ idan wani yanason idanuwanki kada kiyi kuka dasu...๐ญ๐ญ๐ญ agar koi apki chehra se pyar karta hai to udas mar karna๐๐ idan wani yanasan ganin fiskarki kada kiyi fushi da ita.....๐ agar koi apki lapz se sunna chata hai to muh band kar mat karna ๐๐ idan wani yanasan jin muryarki ka
Posts
Showing posts from July, 2018
Maza da mata
- Get link
- X
- Other Apps
KALAMAN SOYAYYA. (Domin Samari Da ‘Yammata Da Ma’aurata) NA SAMARI DA ‘YANMATA๐๐๐๐๐๐. Allah yaba ma,aruf ladan rubutawa ๐๐๐๐ Na Maza: KIN ZARCE SAURAN MATA. Ina neman wata kalma wadda babu wanda ya santa. Ina neman wata kalma da zan furta miki cewa…..ke ta daban ce, ke kyakkyawa ce, kin zarce sauran mata. Zuciya ta da taki ba za su ta6a rabuwa ba har abada. Ina son ki. SINADARIN RAYUWA TA. SO shi ne abun da ya dun’kule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya, ina fatan ba za ki bari wani d’an ‘karamin abu ya zo ya raba tsakaninmu ba? Ina son ki. Ke tamkar gishiri ce a cikin rayuwa ta, idan na rasa ki zan yi rayuwa ne da babu armashi a cikinta. Ki Huta Lafiya. ZAN SO KI JI. Da akwai wasu tarin tsintsaye da suke wuni suna tattauna batutuwa a kan irin matsayin da na baki a cikin zuciya ta. Zan so ki ji irin abun da suke cewa, domin kuwa a lokacin ne za ki tabbatar da irin son da nake yi miki. Ina Son Ki! KE CE MURMUSHI NA. Da akwai miliyoyin furann
Soyayya
- Get link
- X
- Other Apps
®Assalamu alaikum barkan KI ka da war haka yan uwa ๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป๐ป ๐ด(Muhammad baba Gn Fkd ☺✍๐ป)๐ด ~๐คmasoyiyata๐ค~ ๐DADADAN KALAMANKI KAN KARA NISHA DANTAR DA ZUCIYATA AKODA YAUSHE WE ARE TOGETHER MY LOVELY ๐KALMA MAFI NAUYI A DUNIYA ITACE SOOOOOO ๐KALAMA MAFI DARAJA A DUNIYA ITACE SOOOOOOO ๐KALMA MAFI RIKITARWA A DUNIYA ITACE SOOOOOO ๐KALMA MAFI DADI A DUNIYA ITACE SOOOOO ๐INA FATAN ZUCIYAR MASOYA ZATA ZAMA WURI MAFI DACEWA A DANGANE DA SOYAYYA TA KA KI BY MUHAMMAD BABA GN FKD๐
Sa
- Get link
- X
- Other Apps
*FASSARAR WAKAR KAL HO NA HO* *Sunan Waka: Kal Ho Naa Ho* *Sunan Fim: Kal Ho Naa Ho* *Shekarar Fita: 2003* *Hada Sauti: Shankar-Ehsaan-Loy* *Rubuta Waka: Javed Akhtar* *Kamfani: Sony BMG* *Mawaki: Sonu Nigam* *MAI FASSARA๐MUSKHAN BHAI HOTORO* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi *A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa* * Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi *Arayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana* * Har pal yahan jee bhar jiyo *Yi Rayuwa chakwakiya Anan* * Jo hai samaa, Kal ho naa ho *domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane* * Har ghadi badal rahi hai roop zindagi *A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa* * Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi *A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana* * Har pal yahan jee bhar jiyo *Yi Rayuwa Cikakkiya Anan* * Jo hai samaa, Kal ho naa ho *Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane* * Chaahe jo tumhe poore dil se *Wanda duk Ke Sonka/Ki Da Zuciya Daya* * Milta hai woh mushkil se *Ka Kan sha wuya ka