Sa
*FASSARAR WAKAR KAL HO NA HO*
*Sunan Waka: Kal Ho Naa Ho*
*Sunan Fim: Kal Ho Naa Ho*
*Shekarar Fita: 2003*
*Hada Sauti: Shankar-Ehsaan-Loy*
*Rubuta Waka: Javed Akhtar*
*Kamfani: Sony BMG*
*Mawaki: Sonu Nigam*
*MAI FASSARA👉MUSKHAN BHAI HOTORO*
Har ghadi badal rahi hai roop zindagi
*A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa*
* Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi
*Arayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana*
* Har pal yahan jee bhar jiyo
*Yi Rayuwa chakwakiya Anan*
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
*domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane*
* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi
*A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa*
* Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi
*A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana*
* Har pal yahan jee bhar jiyo
*Yi Rayuwa Cikakkiya Anan*
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
*Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane*
* Chaahe jo tumhe poore dil se
*Wanda duk Ke Sonka/Ki Da Zuciya Daya*
* Milta hai woh mushkil se
*Ka Kan sha wuya kafin ka Same shi*
* Aisa jo koi kahin hai
*Idan akwai wani mutum irin hakan a ko ina ne*
* Bas wohi sabse hasin hai
*To Tabbas Wannan mutumin na Daban ne Matuka*
* Uss haath ko tum thaam lo
*Rike Hannun sa Gam*
* Woh meherbaan kal ho naa ho
*Domin Wannan Mutumin, Ba Lallai Bane Ya Wanzu Gobe ba*
* Har pal yahan jee bhar jiyo
*Yi Rayuwa Cikakkiya Anan*
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
*Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane*
* Palko ke leke saaye
*Idan wani ya Yaye miki inuwar dage Girarki*
* Paas koi jo aaye
*Ya kuma zo Kusa Da ke*
* Lakh sambhalo paagal dil ko
*Duk Da cewa nayi Yunkurin hana Zuciyar sau da yawa*
* Dil dhadke hi jaaye
*Zuciyar Ta Ci gaba Da harbawa*
* Par soch lo is pal hai jo
*Amma kiyi tunanin menene a wurin ko na dan lokaci ne*
* Woh daastan kal ho naa ho
*Wannan al'amari ba lallai bane ya wanzu gobe.*
* Har ghadi badal rahi hai roop zindagi
*A Kowane Lokaci Rayuwa Tana Canjawa*
* Chaanv hai kabhi, kabhi hai dhoop zindagi
*A rayuwa Wani Lokaci Inuwa ce Wani Lokaci Kuma Zafin Rana*
* Har pal yahan jee bhar jiyo
*Yi Rayuwa Cikakkiya Anan*
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
*Domin In Mune Yau, Gobe ba mu bane*
* Jo hai samaa, Kal ho naa ho
*Domin In Mune Yau, Gobe ba mu baneh*
*by Muskhan bhai Hotoro*
Comments
Post a Comment