[7/31, 11:42 PM] ‪+234 703 251 5440‬: MusKhan Hotoro.:

MUKOYA DON GOBE 👨🏻‍🏫

YADDA AKE GAISUWA DA YAREN INDIA 🇮🇳
Fassarar A cikin Yaren Hausa 👨🏻‍🏫

1 Namaste == Ina kwana

2 Kaise ho tum== Yaya kake ?

3 Acheheho == Lafiya

4 Kaise/ Keiseho tumhara kaam == Yaya aikin ka

5 Acheheho==Lafiya

6 Kaise /Keise Hotumhara Bacheho==Yaya 'ya 'yanka

7 Bahoot Acheheho== Lafiya kalau

8 Kya naam hai Tumhara == Yaya Suna ka

9 Mera Naam idris india Hai he == Sunana idris india.

Wannan sune kadan daga cikin Abunda xamu karantar a yau

Sai kuma Gobe In Ałlah ya kaimu.
[7/31, 11:43 PM] ‪+234 703 251 5440‬: MusKhan Hotoro.:

Agar koi apki aankhon se pyar karta hai to ro mat karna  👇👇 

idan wani yanason idanuwanki kada kiyi kuka dasu...😭😭😭

agar koi apki chehra se pyar karta hai to udas mar karna👇👇     

idan wani yanasan  ganin fiskarki kada kiyi fushi da ita.....😒

agar koi apki lapz se sunna chata hai  to muh band kar mat karna 👇👇  

idan wani yanasan jin muryarki kada ki kulle bakinki...🙊

agar koi apki dhoondh raha hai chupana mat karna 👇👇   

idan wani yana nemanki kada ki boye masa
[7/31, 11:54 PM] ‪+234 703 897 8610‬: Agar koi apki aankhon se pyar karta hai to ro m at karna  👇👇 

idan wani yanason idanuwanki kada kiyi kuka dasu...😭😭😭

agar koi apki chehra se pyar karta hai to udas mar karna👇👇     

idan wani yanasan  ganin fiskarki kada kiyi fushi da ita.....😒

agar koi apki lapz se sunna chata hai  to muh band kar mat karna 👇👇  

idan wani yanasan jin muryarki kada ki kulle bakinki...🙊

agar koi apki dhoondh raha hai chupana mat karna 👇👇   

idan wani yana nemanki kada ki boye masa

Comments

Popular posts from this blog

Rumbun kalamai

Maza da mata

Kalaman Soyayya queen Fatima Zahra