Posts

Showing posts from 2019

Rumbun kalamai

[9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYA* _SAMFURIN PRINCE MUHAMMAD KENAN_ ```Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske. Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ka sani ba zan iya mantaka ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinka ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin kunci mara misaltuwa, bakin ciki y ziyarci zuciya ta wanda har kawo i-yanzu ba na jin zan iya kula wani cikin walwala``` *~NK ✍PRINCE MUHAMMAD~* [9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *_SABON SALON SOYAYYYA GROUP_* *~RAYUWAR MU NA TAFIYA IRI GUDA GANGAR JIKINMU CE TA BAMBANTA~* ```kasantuwar mu raye cikin ruhi guda d’aya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna. Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta ba’kin ciki da kuma farin-ciki, wato ruhi 1 gangar jiki kuma 2. Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki. Barka da kasancewa cik

Learning Hindi and hausa

*MU KOYI INDIYANCI* *KALMOMI A TO Z* *Daga Bakin Musbahu Muskhan Hotoro* *A* AANKHEN: Idanu AARMAN: Buri AANDAZ: Salo *B* BADAN: Jiki BARSAAT: Ruwan Sama BICHCHOO: Kunama *C* CHAND: Wata CHAAR: Hudu CHEH: Shida *D* DIL: Zuciya DEEWANA: Mai Haukan Soyayya DARR: Tsoro *E* ELAAN: Sanarwa EHSAAS: Tabbata/Tabbatarwa EK:Daya *F* FIZA: Iska mai sanya FARZ: Aiki/Yin Aiki Da Gaskiya FEECHEY: Baya *G* GEET: Waqa GHAR: Gida GAARI: Mota *H* HAR: Duk HAAR: Rashin Nasara HUM: Mu/Ni *I* ILZAAM: Zargi INAAM: Lada IJAZAAT: Izni *J* JAYAZ: Abinda Sharia Ta yarda dashi(Legal) JANWAR: Dabba JUNG: Yaqi *K* KHAL: Gobe KAJRA: Kwalli KANDHAN: Zuri'a *L* LAAL: Ja LALLO: Mummuna LAADLA: Dan Lele *M* MAMTA: Soyayyar Uwa MARNA: Mutuwa MAAL: Dukiya *N* NAJAYAZ: Abinda Shari

11

[8/18, 7:38 AM] +234 806 165 4148: *ILLAR FUSHI* Fushi  tamkar tabin hankali ne Karshen shi kuma Nadama ne, Inji *Aliyu Bin AbiTalib (R.A)* Ka lura Duk wanda *fushi* ya shafe shi yakan fidda shi daga dabi'a irin ta mutane *,FUSHI* shine tarkon abin da shaidan yafi amfani da ita wajen halaka dan adam. Inji Ibnul Qayyim.Ka lura in mutum yana cikin *fushi* to yakan iya aikata komai... a fusace Sannan Ba'a gane mutum me hakuri sai a lokacin *FUSHI* . Maganin fushi  *manzan Allah* (s a w) yace idan kai *fushi* idan kana tsaye ne *kazauna* idan kana zaune ne *ka kwanta* ko kuma *kabar wurin* da aka saka kai fushin. *Ya Allah* kasa mu iya hadiye *fushin* mu, mu iya yafe ma "yan uwan mu dan mutsira ranar gobe kiyama. *ALLAH*  ka jikan iyayenmu da yanuwanmu,da abokan mu, *Ya ALLAH* ka sa mu gama da duniya lfy. *BARKA DA WARHAKA* [8/18, 12:11 PM] +234 806 880 6706: *Muyi Aiki Tare Da Lura👂🏻👈🏻* Kai Bawan Allah menene kuma na yin wani bikin birthday wai don

Hi

Assalamu alaikum

Kalaman Soyayya queen Fatima Zahra

🥰🥰: ♥♥♥♥♥🎋🎈💝 Queen Fatima zahra na ,kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya kusadani duk na damu yaxanyi da rayuwata jinina ya riga ya gaurayu da naki Ilove you Queen fatima zahrat♥♥♥♥♥♥🎋🎈💝 🥰🥰: Cigaban queen Fatima Zahra Prince Muhammad +237664008324 ♥♥♥♥♥♥🎋🎈💝 kamar yadda taurari ke yin haske gamida kyalli a sararin samaniya. To haka fuskanki take haske gami da kyalli a cikin zuciyata. ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba., saboda kece kadai a rayuwata ina sonki. Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada. ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina. ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke. kowane irin ma tsayi zan fusk