[9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *SABON SALON SOYAYYA* _SAMFURIN PRINCE MUHAMMAD KENAN_ ```Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske. Haske a idanuwa na, Ina fatan dai ba fushi kike da ni ba. Zan iya manta komai amma ka sani ba zan iya mantaka ba haka kuma zan iya jure rashin komai amma ba zan iya jure rashinka ba, hakika daga jiya zuwa yau ina cikin kunci mara misaltuwa, bakin ciki y ziyarci zuciya ta wanda har kawo i-yanzu ba na jin zan iya kula wani cikin walwala``` *~NK ✍PRINCE MUHAMMAD~* [9/15, 9:51 PM] My Phone Number: *_SABON SALON SOYAYYYA GROUP_* *~RAYUWAR MU NA TAFIYA IRI GUDA GANGAR JIKINMU CE TA BAMBANTA~* ```kasantuwar mu raye cikin ruhi guda d’aya ya sanya zuciyoyin mu bugawa cikin lokuta makamanta juna. Komai na mu ya kasance yana faruwa ne a lokaci guda hatta ba’kin ciki da kuma farin-ciki, wato ruhi 1 gangar jiki kuma 2. Farin cikin ki shi ne nawa, ina son ki. Barka da kasancewa cik
_*🌹 ♡KALAMAN SOYAYYA♡ 🌹*_ _*💜ABINCIN ZUCIYA💜*_ _*↓DARASINMU NA YAU SHINE↓*_ _*🎶LAFUZAN SO A🎶*_ _*🌃✨RANAKUN BIKIN SALLA.✨🌃*_ _*🧡SARAUNIYAR BIRNIN MASOYA.❤*_ _🌹A duk lokacin da na zauna ina yin nazari a dangane dasu soyayyar mu, sai na hasaso cewa dama a ce fikafikai za bayyana a jikina da na nausa da ke izuwa kayatacciyar fadar dake canyan babban birnin masoya na sabuwar duniyar mu domin sada ki da kujerar alfarma ta mukamin sarauniyar ‘ matan duniya da na dade da baki. Shin Rukayya kin kuwa lura da cewa ina neman na zamaiya zautacce a cikin soyayyar ki? Na nitse a cikin son ki ta yadda ba zan fita ba. Soyayyar mu ta dabance a cikin wannan duniya ta mu da muke ciki. Soyayyar mu ta zamto tamkar wani rubutaccen labari ne wanda masoya za su shekara suna nazari a kanta. Fatana dai mafarkina ya zamo gaskiya a dangane da ke._ BARKA DA SALLAH. _*💙ZAN ZAMO MIKI GARKUWA.🧡*_ 🌹Alkawari ne naa dauka, ba zan taba barin damuw
🥰🥰: ♥♥♥♥♥🎋🎈💠Queen Fatima zahra na ,kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya kusadani duk na damu yaxanyi da rayuwata jinina ya riga ya gaurayu da naki Ilove you Queen fatima zahrat♥♥♥♥♥♥🎋🎈💠🥰🥰: Cigaban queen Fatima Zahra Prince Muhammad +237664008324 ♥♥♥♥♥♥🎋🎈💠kamar yadda taurari ke yin haske gamida kyalli a sararin samaniya. To haka fuskanki take haske gami da kyalli a cikin zuciyata. ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba., saboda kece kadai a rayuwata ina sonki. Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada. ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina. ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke. kowane irin ma tsayi zan fusk
Comments
Post a Comment