Rana kunsallah

```Ana gane kyawun shuka ne idan har an gama ta da taki.❣

Tayaya za a gane sama idan har babu ‘kasa?💛

Kamar haka ne, farin-cikina zai yi wuyar bayyanuwa matu’kar ba ma tare da juna.💕

Na kan shiga damuwa a dukkan lokacin da na duba gefena ban gan ki ba. 💞

Yau rana ce ta farin-ciki gare ni da kuma ke da sauran danginmu, 💖

a dangane da haka ba zan yi sanya ba wajen ‘💜

kara tinatar da ke cewa Ina Son Ki. 😀❤
Barka da Sallah

By```

*Muhammad baba gn Fkd*✍🏻

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Rumbun kalamai

Maza da mata

Kalaman Soyayya queen Fatima Zahra