Soyayya

🌹🌹soyayyar gaskiya nada riba🌹🌹karike masoyinka da xuciya daya shine halacci🌹🌹haka kuma 🌹🌹soyayyar gaskiya tamkar fatalwace wadda kowa ke magana akanta amma galilanne suke ganta🌹🌹 soyayya ta gaskiya bata rabo da farin ciki har,abada sannam kuma bata da karshe 🌹🌹kuranyawa ranku aminci da soyayya kawae kuci gaba da tafiya kawae abinda na fahimta shine 🌹🌹soyayya tsakanin miji da mata tilas ne idan kuma ba hakaba to mutuwa ta wajabta ga daya daga cikinsu duk ranar da wani masoyi🌹🌹 yarabu da masoyinsa to ina da tabbacin walwalah tayi bankwana da rayuwar wannam masoyin💞💞saboda haka masoya💞💞 kurike junanku amana domin musamu galabar so💞💞💖💖wannam sakone ga maabutan soyayya🌹🌹

Sako daga Muhammad baba Gn
(🌹🌹🌹🌹)

Comments

Popular posts from this blog

Rumbun kalamai

Maza da mata

Kalaman Soyayya queen Fatima Zahra